Tattalin arzikin Birnin Carlifornia ya zarta na ƙasar Japan, lamarin da ya sa jihar Amurkan ta zama ta huɗu mafi ƙarfin tattalin arziki a duniya Gwamnan jihar, Gavin Newsom ya nuna cewa sabbin ...
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman labaran wasanni a faɗin duniya na ranakun 31 ga watan Mayu zuwa 7 ga watan Yunin 2025. Mohammed Abdu Asalin hoton, Getty Images Dan kasar Australiya, Nick ...
Alƙaluman baya-bayan nan da Fadar Vatican ta fitar, sun nuna cewa mabiya ɗariƙar Katolika a faɗin duniya sun kai biliyan 1.4, kusan kashi 17 cikin 100 na al'ummar duniya. Don haka ba abin mamaki ba ne ...
Wani sabon rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna yadda talauci ƙaruwa a yankunan karkara a Najeriya, inda alaƙluma ke nuna ya ƙaru zuwa kashi 75 cikin 100 a watan Afrilu. Rahoton da bankin ya fitar ...
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 08/12/2024 Bashar al-Assad: Likitan ido da ya zama ɗan kama-karya a Syria 'Yan tawayen Syria sun ce sun ...
Duk da kasancewarta ƙasar da aka fi sanya wa takunkumi a duniya, Rasha na ci gaba da amfani da arzikin makamashinta mai tarin yawa don ɗaukar nauyin yaƙin Ukraine. To amma shugaban Amuka, Donald Trump ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ƙasarsa za ta fice daga jerin ƙasashe mambobin Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, lokacin da ya rattaba hannu kan wasu dokoki. Masana na yi wa al'amarin kallon ...
Kociyan tawagar Faransa, Didier Deschamps ya sanar da zai ajiye aiki horar da kasar, bayan gasar kofin duniya da za a yi a Amurka da Canada da Mexico a 2026. Mai shekara 56, shi ne ya daɗe a mukamin ...